Jami'an gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasar Kuwait sun bayar da lambar yabo ta zinare ga hukumar kula da harkokin kur'ani mai tsarki ta wannan kasa.
wait.
Lambar Labari: 3494386 Ranar Watsawa : 2025/12/22
Tehran (IQNA) Matakin da ma'aikatar kula da harkokin addini ta kasar Tunusiya ta dauka na bunkasa makarantun kur'ani ya zama wani lamari mai cike da cece-kuce a tsakanin masu kishin addini da masu kishin Islama a kasar.
Lambar Labari: 3487928 Ranar Watsawa : 2022/09/29